Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 39:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan su mazaunan biranen Isra'ila za su tattara makaman mutane, wato garkuwoyi, da bakuna, da kibau da kulake, da māsu, su yi ta hura wuta da su, har ya kai shekara bakwai.

Karanta cikakken babi Ez 39

gani Ez 39:9 a cikin mahallin