Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 39:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji Allahnsu, domin na kore su daga ƙasarsu zuwa bautar talala cikin al'ummai, sa'an nan na sāke tattaro su zuwa cikin ƙasarsu. Daga cikinsu ba zan bar ko ɗaya a cikin al'ummai ba.

Karanta cikakken babi Ez 39

gani Ez 39:28 a cikin mahallin