Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 39:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Al'ummai kuma za su sani an kai jama'ar Isra'ila zaman bautar talala saboda muguntarsu, domin sun yi mini ha'inci, ni kuwa na kawar da fuskata daga gare su, na bashe su a hannun abokan gābansu, suka ci su da yaƙi.

Karanta cikakken babi Ez 39

gani Ez 39:23 a cikin mahallin