Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 39:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ƙarshen wata bakwai ɗin za su keɓe waɗansu mutane domin su bi ko'ina cikin ƙasar, su binne sauran gawawwakin da suka ragu a ƙasar don su tsabtace ta.

Karanta cikakken babi Ez 39

gani Ez 39:14 a cikin mahallin