Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 39:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A wannan rana zan ba Gog makabarta a Isra'ila, a kwarin matafiya a gabashin teku. Makabartar za ta kashe hanyar matafiya, gama a can za a binne Gog da dukan rundunar da take tare da shi. Za a kira wurin Hamongog, wato Kwarin Rundunar Gog.

Karanta cikakken babi Ez 39

gani Ez 39:11 a cikin mahallin