Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 37:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na yi annabci kamar yadda ya umarce ni. Da na yi annabcin sai aka ji motsi da girgiza. Sai ƙasusuwan suka harhaɗu da juna, ƙashi ya haɗu da ƙashi a mahaɗinsu.

Karanta cikakken babi Ez 37

gani Ez 37:7 a cikin mahallin