Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 37:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mini, “Ɗan mutum, waɗannan ƙasusuwa kuwa za su rayu?”Ni kuwa na amsa na ce, “Ya Ubangiji Allah, sani na gare ka.”

Karanta cikakken babi Ez 37

gani Ez 37:3 a cikin mahallin