Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 36:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka, ku duwatsun Isra'ila, sai ku ji maganar Ubangiji Allah. Ni Ubangiji Allah, na ce wa duwatsu, da tuddai, da kwazazzabai, da kwaruruka, da kufai, da yasaassun birane waɗanda suka zama ganima da abin ba'a ga al'umman da suke kewaye,

Karanta cikakken babi Ez 36

gani Ez 36:4 a cikin mahallin