Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 34:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Ubangiji Allah na ce, ‘Hakika da yake tumakina sun zama ganimar dukan namomin jeji, saboda rashin makiyayin kirki, makiyayana kuma ba su nemo su ba, amma suka yi kiwon kansu, ba su yi kiwon tumakin ba,

Karanta cikakken babi Ez 34

gani Ez 34:8 a cikin mahallin