Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 34:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, ka yi annabci a kan makiyayan Isra'ila, ka ce musu, ‘Ku masu kiwon mutanen Isra'ila, ni Ubangiji Allah na ce, kaito, kaito, ku masu kiwon mutanen Isra'ila, kuna kiwon kanku kawai! Ashe, ba makiyaya ne suke kiwon tumaki ba?

Karanta cikakken babi Ez 34

gani Ez 34:2 a cikin mahallin