Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 34:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Zan nemo ɓatattu, in komo da waɗanda suka yi makuwa, in ɗora karyayyu, in ƙarfafa marasa ƙarfi, amma zan hallaka ƙarfafan makiyayan nan masu taiɓa, zan hukunta su.

Karanta cikakken babi Ez 34

gani Ez 34:16 a cikin mahallin