Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 32:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ko da yake na sa Fir'auna ya haddasa tsoro a duniya, duk da haka zan sa a kashe shi tare da rundunarsa. Za su kwanta tare da marasa imani waɗanda aka kashe da takobi. Ni Ubangiji Allah na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ez 32

gani Ez 32:32 a cikin mahallin