Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 32:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Edom kuma tana can tare da sarakunanta da dukan shugabanninta masu iko, Suna kwance tare da waɗanda aka kashe da takobi, marasa imani, masu gangarawa zuwa cikin kabari.

Karanta cikakken babi Ez 32

gani Ez 32:29 a cikin mahallin