Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 32:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da na mai da ƙasar Masar kufai,In raba ƙasar da abin da take cike da shi,Sa'ad da na bugi dukan waɗanda suke cikinta,Daga nan za su sani ni ne Ubangiji.

Karanta cikakken babi Ez 32

gani Ez 32:15 a cikin mahallin