Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 31:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. A kan rana ta fari ga watan uku a shekara ta goma sha ɗaya, Ubangiji ya kuma yi magana da ni, ya ce,

2. “Ɗan mutum, ka ce wa Fir'auna, Sarkin Masar, da jama'arsa.‘Da wa za a kamanta girmanka?

Karanta cikakken babi Ez 31