Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 30:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, ka yi annabci, ka ce Ubangiji Allah ya ce maka ka yi kuka, kana cewa,‘Kaito, kaito saboda wannan rana!’

Karanta cikakken babi Ez 30

gani Ez 30:2 a cikin mahallin