Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 30:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan kunna wa Masar wuta.Felusiyum za ta sha azaba mai tsanani,No kuwa za a tayar mata da hankali,Za a rurrushe garukanta.Za a tasar wa Memfis dukan yini.

Karanta cikakken babi Ez 30

gani Ez 30:16 a cikin mahallin