Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 29:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yashe ka, kai da dukan kifayen kogunanka cikin jeji.Za ka fāɗi a fili, ba kuwa wanda zai ɗauke ka, ya binne ka.Zan sa ka zama abincin namomin jeji da tsuntsayen sararin sama.

Karanta cikakken babi Ez 29

gani Ez 29:5 a cikin mahallin