Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 29:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ina gāba da kai da kogunanka. Zan mai da ƙasar Masar kufai sosai, marar amfani, tun daga Migdol zuwa Sewene har zuwa iyakar Habasha.

Karanta cikakken babi Ez 29

gani Ez 29:10 a cikin mahallin