Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 24:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar bakinka zai buɗe, za ka yi magana da wanda ya tsere, ba kuma za ka zama bebe ba. Da haka za ka zama alama gare su, za su kuwa sani ni ne Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Ez 24

gani Ez 24:27 a cikin mahallin