Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 24:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

in faɗa wa mutanen Isra'ila, cewa Ubangiji Allah ya ce, ‘Zan ƙazantar da Haikalina, abin fariyarku, da abin da idanunku suke jin daɗin ganinsa, da abin faranta zuciyarku. 'Ya'yanku maza waɗanda kuka bari a baya, za a kashe su da takobi.

Karanta cikakken babi Ez 24

gani Ez 24:21 a cikin mahallin