Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 24:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni, Ubangiji na faɗa, zai tabbata gama zan aikata, ba zan fasa ba, ba kuwa zan ƙyale ba, ba kuma zan bari ba. Zan hukunta ki saboda hanyoyinki da ayyukanki, ni Ubangiji Allah na faɗa ”

Karanta cikakken babi Ez 24

gani Ez 24:14 a cikin mahallin