Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 23:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wurinta akwai hayaniyar taron mutane marasa kula, sai kuma aka kawo mutane irinsu, mashaya daga jeji. Suka sa mundaye a hannuwan matan, suka kuma sa kambi masu kyau a kawunansu.

Karanta cikakken babi Ez 23

gani Ez 23:42 a cikin mahallin