Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 23:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka, ya Oholiba, ni, Ubangiji Allah na ce zan kuta kwartayenki su yi gāba da ke, waɗanda kika ji ƙyamarsu, kika rabu da su. Daga kowane sashi zan sa su zo su yi gāba da ke.

Karanta cikakken babi Ez 23

gani Ez 23:22 a cikin mahallin