Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 23:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Babilawa suka zo wurinta, a gadonta na nishaɗi, suka ƙazantar da ita ta wurin kwana da ita. Bayan da sun ƙazantar da ita, sai ta ji ƙyamarsu, ta rabu da su.

Karanta cikakken babi Ez 23

gani Ez 23:17 a cikin mahallin