Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 21:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka faɗa wa ƙasar Isra'ila, ka ce, ni Ubangiji na ce ina gāba da ita. Zan zare takobina daga cikin kubensa, in karkashe adalai da mugaye daga cikinta.

Karanta cikakken babi Ez 21

gani Ez 21:3 a cikin mahallin