Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 21:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ni Ubangiji Allah na ce, tun da yake kun sa a tuna da laifofinku, an kuma tone su, laifofinku kuma sun bayyana cikin ayyukanku, kun tonu, to, za a kama ku a cikinsu.

Karanta cikakken babi Ez 21

gani Ez 21:24 a cikin mahallin