Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 21:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka, ya kai ɗan mutum, ka yi annabci, ka tafa hannuwanka, ka kaɗa takobi sau biyu, har sau uku. Takobin zai kashe waɗanda za a kashe. Takobi ne na yin kashe-kashe mai yawa. Zai kewaye su.

Karanta cikakken babi Ez 21

gani Ez 21:14 a cikin mahallin