Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma saboda sunana ban yi wannan ba, domin kada a saɓi sunana cikin sauran al'umma inda mutanen Isra'ila suke zaune, gama na sanar da kaina ga mutanen Isra'ila, a gaban sauran al'umma kuma, sa'ad da na fito da mutanen Isra'ila, daga ƙasar Masar.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:9 a cikin mahallin