Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ce wa kurmin Negeb, ‘Ka ji maganar Ubangiji, gama Ubangiji Allah ya ce zai kunna wuta a cikinka, za ta kuwa cinye kowane ɗanyen itace, da kowane busasshen itacen da take cikinka. Ba za a kashe harshen wutar ba. Harshen wutar zai babbake kowace fuska daga kudu zuwa arewa.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:47 a cikin mahallin