Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya ku, mutanen Isra'ila, ni Ubangiji Allah, na ce, bari kowa ya tafi ya bauta wa gunkinsa daga yanzu zuwa gaba, tun da yake ba za ku kasa kunne gare ni ba, amma kada ku ɓata sunana mai tsarki da hadayunku da gumakanku.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:39 a cikin mahallin