Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma 'ya'yansu suka tayar mini, ba su kiyaye dokokina da ka'idodina ba, waɗanda idan mutum ya kiyaye su, zai rayu. Suka kuma ɓata ranar Asabar ɗina. Sai na yi tunani zan zubo musu da hasalata, in aukar da fushina a kansu a jeji.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:21 a cikin mahallin