Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutanen Isra'ila suka tayar mini a cikin jeji, ba su bi dokokina da ka'idodina ba, waɗanda idan mutum ya kiyaye su, zai rayu. Suka ɓata ranar Asabar ƙwarai. Sai na ce zan zubo musu da hasalata, in aukar da fushina a kansu.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:13 a cikin mahallin