Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan rana ta goma ga watan biyar a shekara ta bakwai, sai waɗansu dattawan Isra'ila suka zo don su yi roƙo a wurin Ubangiji. Suka zauna a gabana.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:1 a cikin mahallin