Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kai ɗan mutum, kada ka ji tsoronsu, kada kuma ka ji tsoron maganganunsu, ko da ya ke ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya sun kewaye ka, kana kuma zaune tare da kunamai. Kada ka ji tsoron maganganunsu ko ka karai saboda irin kallon da za su yi maka, gama su 'yan tawaye ne.

Karanta cikakken babi Ez 2

gani Ez 2:6 a cikin mahallin