Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 18:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

idan ba ya cin abinci a ɗakin tsafi, bai bauta wa gumakan mutanen Isra'ila ba, bai kwana da matar maƙwabcinsa ba, ba yakan kwana da mace a lokacin hailarta ba,

Karanta cikakken babi Ez 18

gani Ez 18:6 a cikin mahallin