Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 18:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ya yi zunubi shi zai mutu. Ɗa ba zai ɗauki hakkin laifin mahaifinsa ba, mahaifi kuma ba zai ɗauki hakkin laifin ɗansa ba. Adalcin adali nasa ne, muguntar mugu kuma tasa ce.

Karanta cikakken babi Ez 18

gani Ez 18:20 a cikin mahallin