Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 18:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mahaifinsa, da yake ya yi zalunci, ya yi wa ɗan'uwansa ƙwace ya aikata mugun abu a cikin mutanensa, zai mutu saboda muguntarsa.

Karanta cikakken babi Ez 18

gani Ez 18:18 a cikin mahallin