Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 17:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ce, Ubangiji Allah ya ce, ‘Ko wannan kurangar inabi za ta ci gaba? Ashe, gaggafa ta farko ba za ta tumɓuke saiwoyinta, ta sassare rassanta, don ganyayenta da suke tohuwa su bushe ba? Ba sai da hannu mai ƙarfi, ko kuwa da yawan mutane za a tumɓuke ta daga saiwoyinta ba.

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:9 a cikin mahallin