Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 17:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“ ‘Akwai kuma wata babbar gaggafa mai manyan fikafikai da gashi mai yawa. Sai wannan kuranga ta tanƙwasa saiwoyinta zuwa wajenta, ta kuma miƙe rassanta zuwa wajenta tun daga inda aka dasa ta, don gaggafar ta yi mata banruwa.

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:7 a cikin mahallin