Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ta ɗauki irin na ƙasar, ta dasa shi a wuri mai dausayi kusa da ruwa mai yawa. Ta dasa shi kamar itacen wardi.

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:5 a cikin mahallin