Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 17:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fir'auna da yawan sojojinsa masu ƙarfi, ba za su taimake shi da yaƙin ba, sa'ad da Babilawa suka gina mahaurai da kagarai don su kashe mutane da yawa.

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:17 a cikin mahallin