Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 17:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka tambayi mutanen Isra'ila, 'yan tawayen nan cewa, ‘Ba ku san ma'anar waɗannan abubuwa ba?’ Ka faɗa musu, cewa Sarkin Babila ya zo Urushalima, ya tafi da sarkinta da shugabanninta zuwa Babila.

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:12 a cikin mahallin