Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 16:57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kafin asirin muguntarki ya tonu ba? Amma yanzu kin zama abin zargi ga 'ya'yan Edom mata, da waɗanda suke kewaye da ita, da 'ya'yan Filistiyawa mata waɗanda suke kewaye, waɗanda suke raina ki.

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:57 a cikin mahallin