Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 16:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ke kuma sai ki sha kunyarki, gama kin sa 'yan'uwanki mata su sami rangwamin shari'a saboda zunubanki da kika aikata fiye da nasu, gama gwamma su da ke. Sai ki ji kunya, ki sha ƙasƙancinki, gama kin sa 'yan'uwanki mata su zama kamar adalai.”

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:52 a cikin mahallin