Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 16:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin haka zan tattara miki daga kowane waje dukan kwartayenki, waɗanda kika yi nishaɗi da su, wato dukan waɗanda kika ƙaunace su, da waɗanda kika ƙi. Zan sa su yi gāba da ke. Zan buɗe musu tsiraicinki don su gani.

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:37 a cikin mahallin