Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 15:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan yi gāba da su, ko da yake sun tsere wa wuta, duk da haka wuta za ta cinye su. Za ku sani ni ne Ubangiji sa'ad da na tashi yin gāba da su.

Karanta cikakken babi Ez 15

gani Ez 15:7 a cikin mahallin