Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ɗan mutum, sa'ad da wata ƙasa ta yi mini laifi na rashin aminci, ni kuwa na miƙa hannuna gāba da ita, na toshe hanyar abincinta, na aika mata da yunwa, na kashe mata mutum duk da dabba,

Karanta cikakken babi Ez 14

gani Ez 14:13 a cikin mahallin