Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wahayin ƙarya ne kuka gani, kuna yin duban ƙarya, sa'ad da kuke cewa, ‘Ubangiji ya faɗa,’ ko da yake ni Ubangiji ban faɗa ba.

Karanta cikakken babi Ez 13

gani Ez 13:7 a cikin mahallin