Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Ez 13:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ta haka zan aukar da hasalata a kan garun, da a kan waɗanda suka shafe shi da farar ƙasa. Sa'an nan zan faɗa muku, cewa garun ya faɗi tare da waɗanda suka shafe shi da farar ƙasa.

Karanta cikakken babi Ez 13

gani Ez 13:15 a cikin mahallin